Wallafar Nazir Sarkin Waka a Instagram yana goyon bayan dukan mata ya tayar da kura
Babban mawaki Nazir Sarkin waka kuma jarumin fina-finai lya janyo cece-kuce sakamakon wata wallafa da yayi a shafinsa na Instagram.A shafinsa mai suna Sarkin_Wakar_San_Kano ya…