20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Duka

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na jaki, LIB ta ruwaito.Wani rukunin...

Yadda lakcara da ƴaƴansa su ka yi wa budurwa tsirara tare da lakaɗa mata baƙin duka

Wani lakcara da yaransa sun kai wa wata budurwa farmaki inda su ka yi mata tsirara tare da lakada mata dukan tsiya bayan ta...

Malamar Islamiyya: Sharrin ‘yan anguwa ne, ba wani dukan azo a gani na mata ba, Baba Ari

Jarumin finafinan barkwanci na masana’antar Kannywood ya bayyana cewa batun dukan malamar Islamiyyar da ake zarginsa da aikatawa sharri ne. Kuma wasu mutane ne...

Ana zargin Baba Ari da lakada wa malamar Islamiyyar da diyarsa ke zuwa bakin duka

Wata malamar Islamiyya a anguwar Mubi kusa da Kofar Nasarawa a cikin birnin Kano, ta zargi jarumin finafinan Kannywood na barkwanci, Aminu Baba Ari...

Ana zargin jami’an DSS da lakada wa Ali Artwork (Madagwal) bakin duka tare da azabtar da shi

Shafin Kannywood na manhajar Facebook ta saki wata budaddiyar wasika ga shugaban hukumar ‘yan sanda masu farin kaya, DSS.Kamar yadda wasikar ta bayyana yadda...

Tirkashi: Mata ta yiwa mijinta dan karen duka sannan ta sassare shi

Kotu mai daraja ta daya dake Kubwa a Abuja, ta bukaci adana wata mata mai gyaran gashi, Gift Paul, a gidan gyaran hali...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsDuka