24.1 C
Abuja
Tuesday, January 31, 2023

Tag: Dubai

Gara in yi kwadago a Nejeriya: Bidiyon dan Najeriya yana aikin wahala a kasar Dubai ya bayyana

Wani dan Najeriya wanda bai dade da komawa Dubai ba ya bai wa ma’abota amfani da shafukan sada zumuntar zamani da dama mamaki, Legit.ng...

Dubai na shirye-shiryen gina katafaren wurin shaƙatawa wanda babu irin sa a duniya

Indai ana maganar samar da wuraren shaƙatawa masu matuƙar ƙayatarwa ne to ƙasar haɗaɗɗiyar daular Larabawa, Dubai, na a sahun gaba a duniya.Dubai tayi...

Gwamnatin Tarayya ta fara shirye-shiryen gina sabon birni wanda zai yi gogayya da Dubai

Gwamnatin Tarayya da manhajar cryptocurrency Binance Holdings Ltd sun fara tattaunawa dangane da yadda za su gina wani katafaren wuri na bunkasa tattalin arziki...

Sabbin hotunan Maryam Yahaya a Dubai babu rigar mama sun janyo mata zagi

A ranar Juma’a, 18 ga watan Fabrairun 2022 jarumar Kannywood, Maryam Yahaya ta saki sabbin hotunan ta a shafin ta na Instagram ba tare...

An halatta shan giya da mu’amala da mata ba tare da aure ba a Dubai

Hadaddiyar Daular Larabawa ta sanar da cewa za ta halatta shan giya da kuma mu'amala da mata ba tare da aure, bayan haka kuma ta bayyana 'kisan girmamawa da ake yi a yankin a matsayin ta'addanci.

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsDubai