Rayuwar wani direba Emmanuel Tuloe, ta Kyautata bayan ya tsinci Naira miliyan N25,000,000 kuma ya mayarwa da mai su
Rayuwar wani direba Emmanuel Tuloe, ta Kyautata bayan ya tsinci Naira miliyan N25,000,000 kuma ya mayarwa da mai su
Emmanuel Tuloe, matashi ne dan shekara 19, wanda ya bar karatutun yana matakin furamare, a sakamakon rashin gata, yanzu yana karatu a makarantar 'yayan masu…