Duk da arziƙin sa ya ƙaru, Dangote ya koma baya a cikin jerin attajiran duniya
Duk da ƙarin arziƙin da ya samu a dalilin neman da ake yiwa simintin sa, wanda yafi kowa arziƙi a nahiyar Afrika, Aliko Dangote, ya…
Duk da ƙarin arziƙin da ya samu a dalilin neman da ake yiwa simintin sa, wanda yafi kowa arziƙi a nahiyar Afrika, Aliko Dangote, ya…
Gwamnatin jihar Kano ta amince da sauya sunan jami’ar kimiyya da fasaha ta jihar Kano (KUST) da ke Wudil, Daily Trust ta ruwaito. Majalisar zartaswar…
Joe Igbkwe, babban dogarin gwamna, Bankside Sanwo-Olu, ya bayyana wani kyakkyawan rubutun hannu, na Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Talata 22 ga watan Maris, wanda ya…
Yaƙi tsakanin sigan Dangote da kayan abincin BUA ya koma kasan kasuwar hada-hadar hannayen jari ta Najeriya inda sigan Dangote ta sha kashi.Yayin zaman ciniki…
Babban dan kasuwan da ya samu riba mai tarin yawa a Najeriya shi ne Abdulsamad Rabiu, shugaban kamfanonin BUA da dan sa, inda suka zarce…
Sani Dangote, mataimakin shugaban kamfanonin Dangote ya rasu. TheCable ta gano cewa, ya rasu ne a ranar Lahadi a wani asibiti da ke kasar Amurka…
Gwamnatin tarayya ta bawa kamfanin Dangote ayyukan wasu manyan hanyoyi a jihohin Kaduna, Borno da LegasHanyoyin da suka hada da Bama Banke cikin jihar Borno,…
Wata mata mai suna Bea Lewis, mazauniyar Atlanta, ta bayyana yadda soyayyarta ta kare tare da Aliko DangoteLewis ta bayyana yadda Dangote ya yaudareta, amma…
Wannan dalilin ne ya sanya, jaridar mu ta kawo muku jerin gidaje guda biyar da suka fi kowa arziki a Najeriya, kamar yadda ABTC ta bada rahoto...