27.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Dan Sanda

Yadda wani jami’in dan sanda ya halaka abokin aikin sa har lahira a jihar Kebbi

Hukumar 'yan sandan jihar Kebbi ta sanar da cewa daya daga cikin jami'anta mai suna ASP Abdullahi Garba ya halaka abokin aikin sa mai...

Yadda dan sanda ya bindige abokin aikin sa bayan gardama ta barke a tsakanin su

Hukumar 'yan sandan jihar Abia ta bayyana cewa ta cafke wani jami'in dan sanda bisa bindige abokin aikin sa.Dan sandan da aka halaka mai...

Yadda dan sanda ya tasa keyata wurin mai POS, na cire N100,000 ya amshe, Matashi

Wani dan Najeriya ya yi wata wallafa a Twitter wacce ya ke neman a taimaka masa akan wata mugunta da dansanda yayi masa a...

Bidiyo: Yadda aka titsiye wani dan sanda yana tsaka da busa tabar wiwi a wani kango

An kama wani dan sanda yana tsaka da busar tabar wiwi a wani kango wanda ya fi kama da gulbi sanye da kayan aikinsa,...

Ba zan iya kwatanta irin kaunar da al’umma ke nuna mini ba – Abba Kyari bayan shafe lokaci mai tsawo ba a ji duriyar...

Jajirtaccen jami'in dan sandan nan, Abba Kyari, ya wallafa wasu sababbin hotuna a shafinsa na Facebook...Mataimakin kwamishinan 'yan sanda (DCP) Abba Kyari, ya zama...

Ana neman dan sanda ruwa a jallo bayan ya harbi budurwar shi da bindiga a baki

'Yan sanda sun fara farautar wani jami'in dan sanda da ya harbi wata budurwa a baki a jihar LagosAn ruwaito cewa budurwar yariyar shi...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsDan Sanda