Read more about the article Dan Najeriya da ya bata, ya dawo gida bayan shekara 5, ya tarar matarsa ta amarce da sabon ango

An jefa wani dangi a Najeriya a cikin rudani sakamakon dawowar wani dan su da a shekarun baya aka bayyana batansa da kuma mutuwarsa.


Dan Najeriyan wanda ya bata a yayin tafiya a kwale-kwale a kasar Kamaru, ya dawo gida bayan shekara biya inda ya samu har matarsa ta sake yin aure. 
Kokarin da yake yi na sake dawo da matarsa ya ci tura saboda ita bata son rabuwa da sabon mijin nata.

Dan Najeriya da ya bata, ya dawo gida bayan shekara 5, ya tarar matarsa ta amarce da sabon ango

An jefa wani dangi a Najeriya a cikin rudani sakamakon dawowar wani dan su da a shekarun baya aka bayyana batansa da kuma mutuwarsa. An…

KarantaDan Najeriya da ya bata, ya dawo gida bayan shekara 5, ya tarar matarsa ta amarce da sabon ango