Wani ɗan kasuwa, ya zargi ‘yan sanda budurwarsa da ‘yan uwansa 2, sun bukaci N3m na fansa
Adeyemi Olajide, ya zargi wasu jami’an ‘yan sandan farin kaya na ‘Intelligence Response Team’, reshen rundunar ‘yan sandan Najeriya, da kutsawa cikin gidansa da ke…