20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Damfara

Hanyoyi 3 da zaka gane sakon banki ( bank alert ) na bogi cikin sauki 

Sakon banki na bogi, wata dabara ce da 'yan damfara ke amfani da ita domin su cuci mutane su  kwashe musu kudade, ko kuma...

Hukuma ta yi ram da wani gardi, Musa, mai basaja da sunan mace wurin warwarar kudin attajirai

A ranar Juma’a, 17 ga watan Yunin 2022, ma’aboci amfani da kafar sada zumuntar zamani, Musa L Maje ya je hannun hukuma bayan an...

Wani malamin tsubbu ya shiga hannun hukuma bayan ya yi damfarar N5.475m

Rundunar 'yan sanda jihar Ogun ta yi ram da wani malamin tsubbu mai suna Abdulsalami Yakub bisa zarginsa da damfarar al'umma, LIB ta ruwaito.An...

Wani tsohon mataimakin ciyama ya rabauta da hukuncin zaman gidan yari har na shekara 12 sakamakon almundahana

An yankewa tsohon mataimaki na musamman ga shugaban karamar hukumar Giwa dake jihar Kaduna Hassan Dauda, hukuncin shekara 12 a gidan gyaran hali, sakamakon...

Ina gab da zama Biloniya, cikin minti 5 dukiyata ta yi layar zana, dan kasuwar Crypto

Wani dan kasuwar Crypto ta bayyana yadda ya kusa zama biloniya amma cikin minti 5 kudadensa su ka yi layar zana.Ya bayyana cewa ba...

EFCC ta damke shugaban jami’ar tarayya ta Gusau, Farfesa Garba

EFCC ta kama shugaban jami'ar Gusau, Farfesa Magaji Garba bisa laifin amsar N260,000,000 na kwangilar bogi Kamar yadda wata majiya mai karfi daga...

An kama ‘yan damfara da suke ikirarin su aljanu ne a Katsina

'Yan sandan jihar Katsina sun samu nasarar kama wasu samari 2 'yan damfara daga karamar hukumar Danbatta dake jihar Kano An kama su...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsDamfara