Kotu ta yanke wa malamin makaranta hukuncin kisa bayan ya ɗirkawa ɗalibai 8 ciki
Kotu ta yanke wa wani malamin ƙasar Indonesia hukuncin kisa bayan an kama shi da laifin yi wa ɗalibai 13 fyade a makarantar kwana ta…
Kotu ta yanke wa wani malamin ƙasar Indonesia hukuncin kisa bayan an kama shi da laifin yi wa ɗalibai 13 fyade a makarantar kwana ta…
Rikicin Hijab - A garin Shiralakoppa da ke kudancin Karnataka, dalibai 58 ne suka gudanar da zanga-zangar adawa ga hukumar kwalejin bayan da aka dakatar…
An ga wani Lakcara a jami'ar Abuja yana rawa da nishadi a wani salo na ban dariya, a wani faifan bidiyo da ya karade yanar…
Batun komawa makarantu ranar 18 ga watan Janairu ya canja sakamakon yadda cutar COVID-19 take kara yaduwa a kasar nan Yanzu haka, ana samun masu…
'Yan bindiga sun kai wani sabon hari jihar Katsina sun yi garkuwa da mutane taraWannan dai na zuwa ne makonni kadan bayan rufe makarantu da…
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa an biya kudi mai yawan gaske wajen karbo daliban da 'yan ta'adda suka sace a makarantar sakandare dake Kankara, jihar Katsina...
Yan sanda a jihar Katsina sun samu nasarar ceto daliban makarantar Islmaiyya 84 daga hannun 'yan bindiga a kauyen Mahuta dake cikin karamar hukumar Dandume, dake jihar Katsina...