Sabbin hotuna da bidiyon jaruma Rahama Sadau a lokacin da take holewa ita da ‘yan uwan ta a kasar Cyprus
Shahararriyar Jarumar finafinan Hausa, Rahama Sadau, ta fitar da wani bidiyo gami da hotuna, wandanda suka dauka ita da yan uwanta ta a kasar Cyprus…