Afirka ta tsallake siradin annobar cutar COVID- 19: cewar majalisar lafiya ta duniya (WHO)
Shugaban WHO na Afirka ya ce nahiyar na rikidewa zuwa wani mataki na magance cutar korona a cikin kankanin lokaci.Shugaban Hukumar Lafiya ta...
Covid-19: Sake bullowar corona na barazana ga daliban Najeriya
Batun komawa makarantu ranar 18 ga watan Janairu ya canja sakamakon yadda cutar COVID-19 take kara yaduwa a kasar nan
Yanzu haka, ana...
Da dumi dumi: An bayyana jerin jihohi 16 da annobar COVID-19 ta sake shiga a Najeriya
A yanzu haka dai mutum bakwai ne suka mutu a Najeriya sakamakon annobar COVID-19, kamar dai yadda rahoton da hukumar lura da manyan cututtuka ta kasa (NCDC) ta fitar...
Da dumi-dumi: Daya daga cikin manyan Ministocin Buhari ta kamu da cutar COVID-19
Bayan sabbin dokoki da kuma hanyoyin neman lafiya da gwamnatin tarayya ta sanya, domin hana yaduwar annobar da ta dawo a karo na biyu, ministar harkokin mata, Pauline Tallen, ta kamu da cutar...
Abubuwa 4 da gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Najeriya suyi sakamakon dawowar cutar COVID-19
Dawowar annobar coronavirus wacce aka fi sani da COVID-19 ta tilasta gwamnatin tarayya kara sanya wasu dokoki da zasu sanya harkokin jama'a su samu koma baya...