NCDC ta ce cutar Coronavirus ta kashe mutum 405 a cikin wata biyu a Najeriya
Akalla mutum 405 ne suka rasa rayukansu sakamakon cutar Coronavirus a Najeriya a guguwar cutar ta biyu Kamar yadda NCDC tace a ranar 1 ga…
Akalla mutum 405 ne suka rasa rayukansu sakamakon cutar Coronavirus a Najeriya a guguwar cutar ta biyu Kamar yadda NCDC tace a ranar 1 ga…
Alamu na nuni da cewa a wannan karon shugaban kasa Muhammadu Buhari da gaske yake yi, domin akwai yiwuwar duk wanda aka kama ya karya…
Sarkin musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar ya shawarci gwamnati akan yadda za ta bullo wa bayar da riga-kafin COVID-19 Ya ce kada ta yarda ta tilasta…
Batun komawa makarantu ranar 18 ga watan Janairu ya canja sakamakon yadda cutar COVID-19 take kara yaduwa a kasar nan Yanzu haka, ana samun masu…
A yanzu haka dai mutum bakwai ne suka mutu a Najeriya sakamakon annobar COVID-19, kamar dai yadda rahoton da hukumar lura da manyan cututtuka ta kasa (NCDC) ta fitar...
Bayan sabbin dokoki da kuma hanyoyin neman lafiya da gwamnatin tarayya ta sanya, domin hana yaduwar annobar da ta dawo a karo na biyu, ministar harkokin mata, Pauline Tallen, ta kamu da cutar...
Shahararren mai kudin nan na duniya, Bill Gates da matarsa Melinda Gates, sun bayyana cewa sun kasa gane dalilin da ya sanya yawan mutanen da annobar Coronavirus...
Dawowar annobar coronavirus wacce aka fi sani da COVID-19 ta tilasta gwamnatin tarayya kara sanya wasu dokoki da zasu sanya harkokin jama'a su samu koma baya...