Mata mai ciki ta gurfana a kotu kan garkuwa da kanta, ta siya gida da kudin fansar da ta karba daga masoyinta
Wata mata mai juna biyu mai suna Jamila Ardo, ta gurfana a gaban kotu bisa zarginta da yin garkuwa da kanta tare da karɓar kuɗin…
Wata mata mai juna biyu mai suna Jamila Ardo, ta gurfana a gaban kotu bisa zarginta da yin garkuwa da kanta tare da karɓar kuɗin…
Amarya Sasha da ta sha ado da kyalli ta shiga bakin ciki bayan da angon ta ya ki zuwa wurin shagalin auren bayan sun shafe…
Muridia da Yaqub Ganiyu sun shafe shekaru 17 suna zaune lafiya a matsayin ma'aurata, Allah ya albarkace su da yara hudu. Abin baƙin ciki, zamantakewar…
Alkalin babbar kotun jihar Delta, Anthony Okorodas, ya ce bai dade da gano cewa yara 3 da ya haifa da tsohuwar matarsa ba nashi bane…
Wata kotun majistire mai lamba 18 dake zaune a unguwar Gyadi-Gyadi dake jihar Kano, tayi watsi da bukatar bada belin wata budurwa da take zargi da aika wa saurayinta gungun 'yan fashi...