Budurwa ‘yar Najeriya ta tsere da N140,000 da POS ranar da ta fara aiki, ta yi amfani da bayanan ƙarya akan CV
Budurwa ‘yar Najeriya ta tsere da N140,000 da POS ranar da ta fara aiki, ta yi amfani da bayanan ƙarya akan CV
Wani dan Najeriya mai suna @Letter_to_Jack, ya ɗauki wata ma'aikaciya Ashiru Dupe Adedayo, wanda rahotanni suka nuna ta gudu da kuɗi har N140,000 a ranar…