Bidiyon Ladin Cima tana kwasar rawa da wakar Ado Gwanja ta “Chass” ya tayar da kura
Wani sabon bidiyon da ya fara tashe a kafafen sada zumuntar zamani ya yi matukar tayar da kura. A bidiyon, an ga yadda Ladin...
Dalilan da yasa aka haramta waƙar ‘Warr’ ta Ado Gwanja
Gwamnatin Najeriya ta haramta waƙar nan ta 'Warr' ta shahararren mawaƙin nan Ado Gwanja wacce yayi a baya-bayan nan.Sanarwar haramcin waƙar ta 'Warr' ya...