
Naira ta ci gaba da faɗuwa yayin da ake siyar da dala kan N417.51 a kasuwar gwamnati a ranar Alhamis.
Hakan na ƙunshe ne a cikin bayanan da aka samu daga shafin yanar gizo na babban bankin Najeriya, wanda ke nuna sakamakon canjin da kuma matsakaicinsa, a ranar Alhamis.
Farashin Naira yana ƙara sauka warwas, ana canzarwa N417.51 ita ce daidai da dala 1
Naira ta ci gaba da faɗuwa yayin da ake siyar da dala kan N417.51 a kasuwar gwamnati a ranar Alhamis. Hakan na ƙunshe ne a…