24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Buhari

Gwamnatin mu tayi nasarar dakile tashin bamabamai – Shugaba Buhari

Shugaba Buhari yace ya gaji matsalar daga gwamnatin bayaShugaba Buhari yace gwamnatin sa tayi gagarumar nasarar daƙile tashin bamabamai a duk faɗin ƙasar nan...

Yajin aiki: Shugabannin majalisar wakilai zasu gana da Buhari bayan sun cimma matsaya da ASUU

Shugabannin majalisar wakilai ta ƙasa tace zata gana da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari kan yajin aikin ASUU.Shugaban majalisar, Femi Gbajabiamila, ya bayyana hakan a...

Gazawar Buhari ta kashe kasuwar Bola Tinubu – Dino Melaye

Kakakin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, Dino Melaye, yace rashin taɓuka abin a zo a gani da...

Ina fatan ‘yan bindiga su yi garkuwa da Buhari, El-Rufai da Garba Shehu, cewar Malam Bello Yabo

Fitaccen malamin addinin nan na Jihar Sokoto, Bello Yabo, ya yi fatan ‘yan bindiga su yi garkuwa da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Gwamnan Jihar...

Katobarar kalami guda 3 marasa dadi da Buhari ya gwabawa ‘yan Nageriya kuma ko a jikin sa

A baya-bayan nan shugaban kasa Buhari, yana yin wadansu kalami da wasu yan Nageriya ke ganin kamar ma izgilanci yake yi musu ganin cewa...

Najeriya tana cikin kasashe mafi dadin zama a duniya, Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce Najeriya tana cikin kasa mafi karamci da dadin zama a duniya wurin maziyarta da masu zama duk da...

Buhari ya umarci TikTok da sauran kafafe su cire duk wata wallafar tsiraici ciki awanni 24

Gwamnatin Tarayya karkashin mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bai wa duk manyan kafafen sada zumuntar zamani kamar Instagram, Facebook, Twitter, WhatsApp da TikTok...

An karrama Buhari da lambar yabo akan gaskiyarsa da yaki da rashawa

Bisa la'akari da jajircewar sa a tsawon rayuwarsa wajen yaƙi da cin hanci da rashawa da sadaukar da kai da gaskiya, an karrama kasa...

Buda-baki: Hotunan irin abincin da Buhari yake ci bayan an sha ruwa

Saboda dalilai na sirrantawa , ba duk abin da shugaban kasa Muhammadu Buhari kowa ya sani ba, musamman abubuwa kamar wanne irin nau'in abinci,...

Ruwan Sharhi : Yayin da wani kyakkawan rubutun hannu na shugaban kasa Buhari ya karade yanar gizo

Joe Igbkwe, babban dogarin gwamna, Bankside Sanwo-Olu, ya bayyana wani kyakkyawan rubutun hannu, na Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Talata 22 ga watan Maris, wanda...

Lokaci ya yi da ya kamata ka bayyanawa al’umma wanda zai maye gurbinka – Gwamna ya bukaci shugaba Buhari

Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya bayyana cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ba jam'iyyar APC shawara akan tsarin ta na karɓa-karɓaAbiodun yayi nuni...

Daga Yanzu ‘Yan Bindiga Sun Zama ‘Yan Ta’adda Zamu Murkushe Su -Inji Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ‘yan bindigan da suka addabi yankin arewa maso yammacin ƙasarnan sun zama ‘yan ta'adda kuma za'a musu...

Ja’afar Ja’afar, Barista Bulama Bukarti da sauran su sun yi zanga-zanga a birnin Landan, sun ce Buhari ya gaza

'Yan Najeriya da ke zama London sun fita zanga-zanga inda suka ce Buhari ya gaza sakamakon rashin tsaro da ya addabi arewacin Najeriya.A ranar...

Matukar ana so a yi nasara, Dole sai sojoji sun zakulo ‘Yan ta’adda har Maboyarsu, Gwamna Zulum

Kungiyar gwamnonin arewa maso gabas sun shirya taro na shida kenan sakamakon yadda matsalar tsaro a arewa maso yammacin kasar nan a kullum ke...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsBuhari