Yadda saurayi ya titsiye budurwarsa a dakin otal su na cin amarsa da abokinsa
Wani dan Najeriya ya titsiye budurwarsa a dakin otal inda yake zargin ta tare ne don cin amanarsa da abokinsa, LIB ta ruwaito. Kamar yadda…
Wani dan Najeriya ya titsiye budurwarsa a dakin otal inda yake zargin ta tare ne don cin amanarsa da abokinsa, LIB ta ruwaito. Kamar yadda…
Wasu mata biyu a kasar Kenya sun bayyana yadda yanzu haka suke zama a gida daya tare da mijinsu, Abraham, Legit.ng ta ruwaito. Sarah da…
Wata budurwa mai suna Rinu Oduala, ta budewa Atiku wuta akan Allah wadai din da yayi, na mummunan kisan da aka yi na yan cocin Francis…
Wata ‘yar Najeriya ta bayyana dalilinta na fasa zuwa auren ‘yar uwarta saboda ta ce ba za ta shiga cikin jerin kawayenta ba don kiba…
Wata budurwa 'yar ƙasar Saudiyya, mai suna Randa, ta shiga shekarun ta na girma ba tare da taga wata alamar balaga ba, kamar sauran 'yan…
Wata ma’abociya amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter mai suna poshcupcake_1, cikin alhini ta bayyana yadda kawarta, Crystabel ta mutu bayan yunkurin kara…
Duk da dai har yanzu ba a gano sunanta ba, amma wata budurwa ta yi matukar daukar hankalin jama’a sakamakon wani wankan kece rainin da…
Wata budurwa ta nemi shawarar jama’a akan wani sharadi da saurayinta ya ba ta. A cewarta, har gida ya zo ya sanar da ita tsarinsa,…
Wani lamari da ya faru a Sydney, kasar Australia ya bai wa mutane matukar mamaki, shafin Aubtu.biz ya ruwaito. Wata Jessie Carr, matashiya mai shekaru…
Wata budurwa 'yan Najeriya mai suna Lydiv Ogbansiegbe ta bayyana irin natsuwar da mutum ke samu idan ya hadu da abokin rayuwar da ya dace…
A wallafar da wata mai amfani da @adda_fadi a Twitter ta yi a ranar 5 ga watan Mayun, 2022, da misalin karfe 12:07 na rana…
Kamaliza Verena, tsohuwar buduruwa ce mai shekaru 70, wacce har yanzu bata cire ran haduwa da irin namijin da take mafarki ba, wanda zasu karasa…