Buba Galadima ya tona asirin ‘yan siyasar APC da suka yi yarjeniyar karba-karba da kujerar shugaban kasa
Shugaban tsohuwwar jam'iyyar R-APC, Alhaji Buba Galadimaa, ya bayyana cewa a tsarin yadda aka kafa jam'iyyar APC akwai yarjejeniya da aka yi kan yadda za ayi karba-karba tsakanin...