24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: borno

Borno 2023: Kai ba kowa bane -Martanin Zulum ga ɗan takarar gwamnan PDP

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya roƙi magoya bayan sa da kada su tanka kan sukar gwamnatin sa da ɗan takarar jam'iyyar...

Nasara daga Allah: Babban kwamandan Boko Haram, Ibn Kathir, ya miƙa wuya ga sojin Najeriya

Hedikwatar tsaro ta ce wani fitaccen kwamandan ‘yan ta’addan Boko Haram, Saleh Mustapha, ya mika wuya ga dakarun Operation Hadin Kai, a yankin Arewa...

Mayakan ISWAP sun kashe mutane 25 bayan sun farma kauyuka 4 a jihar Borno

A kalla mayakan gungiyar ISWAP sun kashe mutane 25 a wadansu hare-hare mabanbanta da suka kai a kudancin jihar Barno.An gano cewa kungiyar ISWAP...

Ba zan iya kwatanta irin kaunar da al’umma ke nuna mini ba – Abba Kyari bayan shafe lokaci mai tsawo ba a ji duriyar...

Jajirtaccen jami'in dan sandan nan, Abba Kyari, ya wallafa wasu sababbin hotuna a shafinsa na Facebook...Mataimakin kwamishinan 'yan sanda (DCP) Abba Kyari, ya zama...

Mutanen Borno su kyale Zulum ya cigaba da yi musu gwamna har illa Masha Allah – El-Rufai

Bayan kaddamar da ayyukan da gwamnatin jihar Borno tayi, gwamnan Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi kira ga mutanen jihar Borno akan kara...

Mazauna Maiduguri sun shiga duhu, ‘yan ta’adda sun lalata tashar wutar lantarki

Mazauna Maiduguri sun shiga cikin duhu sakamakon yadda wasu 'yan ta'adda suka lalata tashar da take basu wutar lantarki Kusan mako daya kenan...

Ali Ndume: Buhari ya sauke dukkan ministocinsa idan har yana son Najeriya da alheri

Sanata mai wakiltar Borno ta kudu, Ali Ndume, yace Buhari ya sauke ministocinsa matsawar yana yi wa Najeriya fatan alheriA cewar Ndume, wanda dama...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsBorno