Mafarauta sun kashe kwamandan Boko Haram, sun kwato makamai
Wasu mafarauta da suka shahara a Borno wajen yaƙi da ‘yan fashi da makami da masu garkuwa da mutane, a farkon makon nan sun harbe…
Wasu mafarauta da suka shahara a Borno wajen yaƙi da ‘yan fashi da makami da masu garkuwa da mutane, a farkon makon nan sun harbe…
An kashe aƙalla 'yan ta'addan kungiyar ISWAP a wani karon batta da su ka yi da 'yan Boko Haram a fadan da suke yi na…
Hedikwatar tsaro ta ce wani fitaccen kwamandan ‘yan ta’addan Boko Haram, Saleh Mustapha, ya mika wuya ga dakarun Operation Hadin Kai, a yankin Arewa maso…
A ƙalla ‘yan ta’addar ƙungiyar ta’addanci da suka hada da manyan kwamandojin ƙungiyar Jama’at Ahl as-Sunnah lid-Da’awah wa’l-Jihad na ƙungiyar Boko Haram aka kashe a…
A kalla mayakan gungiyar ISWAP sun kashe mutane 25 a wadansu hare-hare mabanbanta da suka kai a kudancin jihar Barno. An gano cewa kungiyar ISWAP…
Dr Hamza Almustapha, tsohon dogarin marigayi janar Sani Abacha ya ce maganganunsa ba lallai su yi wa wasu dadi ba amma hakanan zai yi, a…
Maganar gwamna Babagana Zulum ta janyo wasu kiristoci sun mayar da martani masu zafi cikin bacin rai Dama gwamnan ya ce cikin mayakan Boko Haram…
Shugaba Buhari ya tabbatar wa da 'yan Najeriya cewa zai kawo karshen ta'addanci a 2021 Dalilin haka yasa ya bukaci addu'o'i daga duk masu kishin…
Wasu 'yan ta'adda wadanda ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kona fiye da gine-gine 30 wadanda suke cike makil da kayan abinciAl'amarin ya faru…
A kalla mafarauta mutum bakwai ne suka mutu a ranar Talata sakamakon wani bam da ya fashe wanda 'yan Boko Haram suka dasa...
Don tabbatar da nasara a yaki da ta'addanci da ake yi a Najeriya, gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nemi taimakon sojojin kasar Chadi...
A jiya Alhamis ne 24 ga watan Disamba, 'yan Boko Haram suka kai wani sabon hari garin Garkida dake cikin karamar hukumar Gombi, cikin jihar Adamawa...