Yaro mai aikin birkilanci yana kuka ya koma makaranta, bidiyon sa ya dauki hankula
Kamorudeen, karamin yaron nan wanda bidiyon sa yana aikin birkilanci yana kuka, ya karade yanar gizo ya koma makaranta.Wannan labarin mai dadin saurare dai...
“Mahaifiyata nake son taimako” Cewar yaro mai kuka yana aikin birkilanci
Bidiyon wani yaro mai aikin ƙwadago na birkilanci ya sosa zuciyar mutane da dama.A cikin bidiyon an nuna yaron yana a wajen aikin birkilanci...