Kwararan darussan da labarin Annabi Sulaiman ya koya mana
Lallai Kurani mai girma ya kawo cikakken tarihin Annabi Sulaiman da sarauniya Bilkisu, wanda tabbas ya gayamana mahimmancin sa da kuma abin da labarin yake…

Annabi Sulaiman, mutum ne wanda a rayuwar sa akwai bangarori guda uku wadanda suke koyar da dimbin darussa a rayuwar dan Adam. Bangaren farko na…