24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Bidiyo

Bidiyon TikTok din wani dattijo yana karkada labbansa ta salo na musamman ya nishadantar

Wani sabon shigar TikTok ya dauki hankalin mutane da dama yayin da ya saki bidiyonsa na farko wanda mutane da dama su ka nishadantu...

Ni da kaina na dauki bidiyon tsiraicina, amma ban watsa shi a duniya ba, Safara’u

Tsohuwar jarumar Kannywood, Safiyya Yusuf, wacce aka fi sani da Safara’u yanzu kuma mawakiya Safa ta bayyana yadda bidiyon tsiraicinta ya bayyana a duniya...

Bidiyon yaro tsaye cak kan mazaunan mahaifiyarsa yayin da take tafiya ya dauki hankula

Wani bidiyo mai ban mamaki wanda mutane da dama su ka dinga wallafawa ya dauki hankalin jama’a da damaA bidiyon, anga inda wani yaro...

ALAJABI : Bidiyon yadda wadansu maguna suka nunawa junan su Soyayya ta hayar hada taswirar alamar Soyayya 

A yanar gizo, muna ganin bidiyoyi na dabbobi masu kyau da burgewa, amma wannan bidiyon na wasu maguna, da suke nunawa junan su Soyayya...

China ta kirkiro wata nau’ra da take iya gano ko mutum ya kalli bidiyon batsa domin a rage yawan kallon bidiyon batsar 

Kasar China ta kirkiro wata nau'ra, wadda ake yi mata lakabi da mai dani har hanji, wadda zata iya karanta tunanin mutum ta gano,...

Budurwa ta kashe kanta bayan an wallafa bidiyon ta na tsiraici a shafukan sadarwa

A ƙasar Egypt wato Masar wata matashiyar budurwa ta halaka kan ta har lahira bayan hotunan tsiraicin ta sun karaɗe shafukan sada zumunta.Tuni ƴan...

Bidiyon Obasanjo yana kwasar rawa cike da nishadi ya janyo cece-kuce a shafukan sadarwa

Bayyanar bidiyon Obasanjo, yana kwasar rawa yayin da yake motsa jiki ya janyo cece-kuceA bidiyon, an ga tsohon mai shekaru 83, sanye da irin...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsBidiyo