20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Bauchi

Ƴan ta’adda sun halaka babban ɗa ga wani ɗan majalisa a jihar Bauchi

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun halaka babban ɗa ga ɗan majalisar dake wakiltar mazaɓar Dass, Baba Ali, a majalisar...

An kama mutumin da ya kaiwa likita farmaki da gatari a Bauchi

'Yan sandan jihar Bauchi sun yi ram da wani mutum bayan ya kai wa wani likita farmaki a Babban asibitin Misau da gatari...

Yadda wani mai gona ya ƙwaƙule idon yaro ɗan shekara 16 a Bauchi

Wani yaro mai shekaru 16 a duniya, mai suna Uzairu Salisu, ya rasa idanun sa bayan wani da ya ɗauke shi aiki ya ƙwaƙule...

Kotun shari’ar musulunci ta yankewa barawon fankar masallaci hukunci 

Babban mai shari'a na kotun shariar musulunci ta Bauchi, ya yankewa wani mai suna Salisu Aliyu, hukuncin watanni goma sha biyar a gidan gyaran...

An kama matasa 18 a jihar Bauchi da suka shirya bikin nuna tsiraici

'Yan sandan jihar Bauchi sun samu nasarar kama wasu matasa guda 18 masu shirya bikin nuna tsiraici a karamar hukumar Dass Kamar yadda...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsBauchi