27 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: Baturiya

Ki dinga ba ni kuɗin da zan kula da kaina tunda mun rabu, Bature ga ƴar Najeriya bayan auren su ya mutu

Fitacciyar mawakiya kuma mai rawa, Korra Obidi ta bayyana cewa tsohon mijinta, Justin Dean, yana bukatar kudin tallafi yayin da yake son ya amshe...

Dan Najeriya yayi wuff da wata kyakkyawar baturiya, bidiyon yadda take masa hidima ya dauki hankula

Wani matashi dan Najeriya mai amfani da @kanorsamuel223 a manjajar TikTok ya saka wani bidiyon budurwar sa Baturiya a kafar.Wani bangare na daga cikin...

Kyakkyawar baturiya ta iso Najeriya wurin saurayin ta, tana shirin yin wuff da shi

A ranar Asabar 2 ga watan Yuli, 2022 da misalin ƙarfe ɗaya na rana, wata baturiya 'yar ƙasar Canada, Natasha, za tayi wuff da...

Samari dama ta samu: Baturiya na cigiyar miji, ta ce dan Afirka take so

Fah Onpatchara, wata mata ce 'yar kasar Thailand wacce tayi fice a kan irin kaunar da take wa Afirka da mutanen cikin ta. Matar...

Turawa sun rike wuta: Yadda wata baturiya ta garzayo Najeriya don auren wani matashi da suka hadu a Facebook

Bright Cletus Essien, ya angwance da masoyiyarsa baturiya, Jaclynn Annette Hunt, wacce ta hadu da Bright a Facebook, sannan ta garzayo Najeriya don halartar...

Baturiyar da ta halaka saurayinta dan Najeriya a kasarsu ta ci gaba da walwalarta, har da zuwa mashaya

An ga wata baturiya da ta halaka saurayinta dan Najeriya ta hanyar daba masa makami a mashaya tana shan giya tare da mahaifinta, yayin...

Baturiyar da ta shafe shekaru 30 tana koyar da Hausa a Najeriya ta cika shekaru 80 a duniya

Dan wata baturiya da ta zauna a Najeriya tsawon shekara 30 a matsayin yar mishan ya kai ta dandalin LinkedIn domin shagalin ta cika...

Daga zuwa Najeriya sauro ya cijeta, sai da likitoci yi wa baturiya aiki 36 tare da yanke mata kafafunta 2

Wata mata baturiya ‘yar kasar Australia ta bayyana yadda likitoci su ka yi mata aiki 36 sannan su ka yan ke mata kafafunta guda...

Arha banza na sameta, sadaki N400 na biya, shi ma sadaka na yi a coci, Mijin Baturiya mai shekaru 70

Bernard Musyoki ya hadu da Deborah Jan Spicer mai shekaru 70 a Facebook shekarar 2017 wanda suka fada tsundum cikin soyayya.A ranar 29 ga...

So makaho ne: Yadda hamshakiyar ‘yar kasar Amurka mai digiri 4 ta yi wufff da dan achaba

Wata mata ‘yar kasar Amurka, Carey Joy ta auri wani dan kasar Kenya, Albert Wanyonyi, a Bungina a shekarar 2018.Carey ta je kasar ne...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsBaturiya