20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Batanci

Ɓatanci: Kotu ta zartar da hukunci kan ƙarar da mawaƙin Kano ya ɗaukaka

Wata kotun ɗaukaka ƙara a jihar Kano tayi watsi da ƙarar da aka shigar akan hukuncin babbar kotun jihar ana neman a sake shari'a...

Batanci ga Annabi Muhammadu SAW ya ja an yankewa Soheil hukuncin kisa 

An yankewa wani magidanci dan shekara 30 mai suna Soheil hukuncin kisa sakamakon sakonnin da yake sanyawa a shafin sa na Facebook. Sakonnin an...

Kalaman batanci da wani fitaccen Malamin Addinin Musulunci yayi ga Sayyadina Ali (RA) ya fusata al’ummar kasar Pakistan

Mufti Tariq Masood wani malamin addini a ƙasar Pakistan ya janyo cece-kuce a kafar sada zumunta bayan ya yi we wasu kalaman ɓatanci akan...

An yanke wa ministan Pakistan hukuncin kisa kan ɓatanci ga Musulunci

Lahore, Pakistan - Wata kotun yankin da ke Rawalpindi da ke kasar Pakistan ta yanke wa wan fasto, Zafar Bhatti, mai shekaru 58 hukuncin...

Yadda ‘yan sandan Pakistan suka gurfanar da maza 4 gaban kotu akan zargin batanci bayan sun yi gardama da limami

‘Yan sandan kasar Pakistan sun kama wasu maza 4 inda suke zarginsu da batanci bayan sun yi gardama da wani limamin masallaci.Hakan ya biyo...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsBatanci