20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Barawo

Ƴan sanda sun cafke riƙaƙƙen ɓarawo mai yaudarar mata zuwa otal yana musu sata

Jami'an ƴan sanda na Surulure a jihar Legas sun cafke wani ɓarawo mai suna  Ifeanyi Odieze Ezenagu mai shakaru 34 bisa zargin tafka laifin...

‘Yan sanda sun kama wani matashin barawo da ya kware wajen satar akwatinan talabijin a hotal – hotal 

Rundunar 'yan sanda ta jihar Ido, sun damke wani barawo mai suna Ahmed Ibrahim, wanda ya kware wajen satar talabijin ta bango a Otal...

Kotun shari’ar musulunci ta yankewa barawon fankar masallaci hukunci 

Babban mai shari'a na kotun shariar musulunci ta Bauchi, ya yankewa wani mai suna Salisu Aliyu, hukuncin watanni goma sha biyar a gidan gyaran...

Yadda matasa su ka lakada wa barawon janarato duka sannan su ka yi masa tumbir

Wani dan jari bola ya ci bakin duka a hannun jama’a bisa zarginsa da satar janarato guda uku a Bayelsa, LIB ta ruwaito.Kamar...

Yadda wasu matasa suka tasa wa barawo taliya, bayan ya lamushe suka hau jibgarsa

An ba wa wani da ake zargin barawon kebur ne kwanon taliya, yayin da ake mishi horo a yankin Agorogbene na karamar hukumar Sagbama...

Barawo ya sace sadakin amarya N100,000 a aljihun waliyyi a Masallacin Al-Noor

Wani kasurgumin barawo ya sace sadakin amarya N100,000 bayan sa'o'i kadan da daura aurenta a cikin masallaci A ranar Juma'a, 29 ga watan...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsBarawo