Bayan rasa takarar shugaban ƙasa, Bala Mohammed ya samu tikitin gwamnan PDP na Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya lashe zaɓen fidda gwanin takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar PDP a zaɓen 2023 mai zuwa. Jaridar The…