Malamar Islamiyya: Sharrin ‘yan anguwa ne, ba wani dukan azo a gani na mata ba, Baba Ari
Jarumin finafinan barkwanci na masana’antar Kannywood ya bayyana cewa batun dukan malamar Islamiyyar da ake zarginsa da aikatawa sharri ne. Kuma wasu mutane ne...
Ana zargin Baba Ari da lakada wa malamar Islamiyyar da diyarsa ke zuwa bakin duka
Wata malamar Islamiyya a anguwar Mubi kusa da Kofar Nasarawa a cikin birnin Kano, ta zargi jarumin finafinan Kannywood na barkwanci, Aminu Baba Ari...