27.1 C
Abuja
Tuesday, January 31, 2023

Tag: Aure

Har mata 150 sun kawo kansu, Matashin da ya bada sharuɗɗa 10 wanda sai mace ta cika zai aure ta

Wani matashi mai suna Solomon Hangega ya bayyana jerin abubuwan da yake bukata a wurin matar da yake son aure a wata wallafa da...

Kace ka fasa auren kawai: Yadda ango ya isa wurin ɗaurin aurensa a akwatin gawa

Wani mutum ya wallafa bidiyon wani ango cikin akwatin gawa yayin da ya isa wurin daurin aurensa wanda hakan ya yi matukar daukar hankula,...

Wata ƙungiyar musulmai ta ɗaukin nauyin aurar da wata marainiya ƴar addinin Hindu

Musulmai da mabiya addinin Hindu sun nuna kan su a haɗe yake a cikin ƴan kwanakinnan a garin Ramgarh, gundumar Alwar a jihar Rajasthaɓ...

Bayan mutuwar aurenta, Rahama Hassan bata zauna ba, tana gab da kammala digirinta na biyu

Tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Hassan wacce ta ja zarenta a lokacin tana tsundum a harkar fim, tana gab da kammala digirinta na biyu kamar...

Direban tasi ya sha kuka bayan budurwarsa ta auri wani daban a ɓoye

Wata budurwa ta karyawa wani direban tasi zuciyar sa bayan ta auri wani daban ba shi ba.Direban na tasi ɗin dai sun kwshe shekara...

Matashin attajiri ya talauce bayan shirya biki na kece raini, an bar shi da tarin basussuka

Wani matashi ɗan Najeriya ya bayyana wani babban kuskure da ya tafka a rayuwar sa.Matashin wanda magidanci ne wanda yace yana samun miliyoyin kuɗi...

Cike da izgili, budurwa ta wallafa hoton takalmin talakan da yaje gidansu neman aurenta

Wata budurwa ta yi wallafa wacce tayi matukar daukar hankalin jama’a yayin da wani yaje har gidan iyayenta yana neman aurenta, yen.com.gh ta ruwaito....

Ina alfahari da cika shekaru 14 da aure ba tare da an ji kanmu matata ba, Jaruma Lawan Ahmad

Fitaccen jarumi kuma furodusa a masana’antar Kannywood, Lawan Ahmad ya bayyana cewa a zamansu da matarsa, Saratu Abdulsalam, babu wani ya taba kai karar...

Shekaru kaɗan bayan auren makauniya, shi ma ya makance, danginsa sun juya masa baya

‘Yan uwan wani mutum su na ta zundensa bayan ya fada tarkon soyayyar wata mata mai cutar makanta kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.Mutumin...

Ina neman afuwar tarin mazajen da na kasa a wurin nema auren amaryata, Sheikh Daurawa

Fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bai wa mazajen da su ka yi gasar auren matarsa, Haula’u hakuri bayan ya kasa...

Dangin miji sun sabunta lefe tare da hada liyafa ga matar ɗan’uwansu da aurensu ya cika shekaru 10

Wani bidiyo wanda ya dinga yawo a kafafar sada zumuntar zamani ya bayyana yadda dangin mijin wata mata cike fa farinciki yayin da aka...

Kuskure ne auren ƴaƴan talakawa, yawancin ƴan jari hujja ne, Shawarar uba ga ɗansa

Kada ka auri ‘yar talaka, ba ta san soyayya ba, burinta ta kubuta daga talauci, Uba ga dansa. Wani mutum dan Najeriya ya bayyana...

Budurwa ta bude sabon guruf a WhatsApp na samarinta ta fada musu za ta yi aure

Wani dan Najeriya ya bayyana yadda wata budurwarsa ta bar da bayan shirye-shiryen aurenta ya kankama, Legit.ng ta ruwaito.A cewar matashin mai suna...

Auren Kannywood: Tsohuwar Jaruma Wasila Isma’il da mijinta sun cika shekaru 20 da aure

Yayin da mutane da dama ke kallon cewa auren jaruman Kannywood ba ya dadewa musamman idan aka kalli yadda aure ke ta mutuwa jaruman...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsAure