35.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Atiku

2023: Wike ya fasa ƙwai, ya bayyana tayin da Tinubu yayi masa don ya dawo APC

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana tayin da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yayi masa domin ya...

Ƙuri’un Arewacin Najeriya na Kwankwaso ne, Atiku ba tsaran sa bane -Abdulmumin Jibrin

Kakakin jam'iyya mai kayan marmari NNPP, Abdulmumin Jibrin, yace ko kaɗan Atiku Abubakar ba zai iya kama kafar Kwankwaso ba, domin ba tsaran sa...

Gazawar Buhari ta kashe kasuwar Bola Tinubu – Dino Melaye

Kakakin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, Dino Melaye, yace rashin taɓuka abin a zo a gani da...

2023: Atiku Abubakar yayi muhimman naɗe-naɗe a tawagar yaƙin neman zaɓen sa

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya naɗa kakakin yaƙin neman zaɓen sa na neman takarar shugabancin ƙasar...

ZABEN 2023 : Ina matukar sa ran ‘yan Nageriya sai  sun  kayar da jamiyyar APC – Atiku 

Dan takarar Shugabancin kasa a jamiyyar PDP, kuma tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya koka dangane da yanayin da kasar Najeriya take ciki,...

Ko ka goge ko baka goge  ba ba zamu zabe ka ba – Inji wata budurwa ga Atiku akan jajantawar sa ga harin coci...

Wata budurwa mai suna Rinu Oduala, ta budewa Atiku wuta akan Allah wadai din da yayi, na mummunan kisan  da aka yi na yan cocin...

Ana kulla kullalliyar hana Atiku, Saraki da Tambuwal fitowa takara a jam’iyyar PDP

Sarkakiya ta balle a jam’iyyar PDP yayin taron jiga-jiga wanda aka yi a daren Litinin, hakan ya sa shugaban jam’iyyar na kasa, Dr Iyorcha...

Magoya bayan Atiku sun juya masa baya, sun ce yayi tsufa da kujerar shugaban kasa

Kungiyoyin sun zaburo akan bukatar mayar da mulki kudu da kuma bukatar samar da shugaban kasa mai karancin shekaru a 2023 ta bukaci tsohon...

Atiku ya siyar hannun jarinsa na Intel, ya dora laifi a kan gwamnatin Buhari

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya fara siyar da kadarorinsa saboda mulkin BuhariAtiku ya sayar da hannun jarinsa na Intels, kamar yadda hadiminsa...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsAtiku