27 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: atiku abubakar

An kai wa tawagar motocin Atiku Abubakar mummunan hari a Maiduguri

An farmaki tawagar motocin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban ƙasa na jami'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), a birnin Maiduguri, jihar...

2023: Atiku Abubakar yayi muhimman naɗe-naɗe a tawagar yaƙin neman zaɓen sa

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya naɗa kakakin yaƙin neman zaɓen sa na neman takarar shugabancin ƙasar...

Daga ƙarshe an bayyana wanda Atiku Abubakar ya ɗauka a matsayin mataimaki

Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, zai bayyana wa al'umma wanda ya ɗauka a mataimakin sa a yau da rana...

Dalilin da yasa na janye yin takara saboda Atiku Abubakar -Tambuwal

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce dalilin sa na janye wa ɗan takakar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, shine...

Idan Atiku bai lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2023 ba ka zabga min mari a duk inda muka haɗu -Reno Omokri

Wani tauraro ɗan Najeriya, marubuci kuma tsohon mai taimawa shugaban kasar Najeriya, mai suna Reno Omokri, ya mayar da martani a yanar gizo, yan...

Ku taimaka ku taya ni kamfen, Atiku ga Wike da sauran ‘yan takaran PDP da ya kayar

Dan takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya nemi taimakon abokan takararsa na zaben fidda gwani don su taya shi aikin da...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsAtiku abubakar