22.5 C
Abuja
Friday, December 2, 2022

Tag: ASUU

Kungiyar ASUU ta janye yajin aikin wata 8 bisa sharadi

Kungiyar malaman dake koyarwa a jami'o'i (ASUU), ta janye yajin aikin da ta kwashe watanni takwas tana yi.Kungiyar ta ASUU ta janye yajin aikin...

Kwanan nan yajin aikin ASUU zai zo karshe -Femi Gbajabiamila

Kakakin majalisar wakilai ta Najeriya, Femi Gbajabiamila yayi tsokacin cewa yajin aikin da kungiyar malaman jami'o'i ASUU keyi wanda yaki ci yaki cinyewa na...

ASUU ta magantu kan hukuncin kotu, ta bayyana matakin da zata dauka

Kungiyar malaman jami'a ASUU ta bayyana cewa tana tattaunawa domin sanin matakin da zata dauka kan hukuncin da kotu ta yanke akan yajin aikin...

Gwamnatin tarayya zata soke rajistar ASUU, shirye-shirye sun yi nisa kan hakan

Gwamnatin tarayya ta fara bin hanyar soke rajistar ƙungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa (ASUU).Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa ƙungiyar Congress of Nigerian University...

Ina matuƙar jin zafin yajin aikin da ASUU ke yi -Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yace yana jin raɗaɗin zafin cigaba da yawaitar samun tsaikon da ɓangaren ilmin gaba da sakandire ke samu a ƙasar...

Yajin aiki: Shugabannin majalisar wakilai zasu gana da Buhari bayan sun cimma matsaya da ASUU

Shugabannin majalisar wakilai ta ƙasa tace zata gana da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari kan yajin aikin ASUU.Shugaban majalisar, Femi Gbajabiamila, ya bayyana hakan a...

Yajin aiki: Gwamnatin tarayya ta maka ƙungiyar ASUU kotu

Ministan kwadago da aikin yi, Chris Ngige, yace gwamnatin tarayya ta yanke shawarar maka ƙungiyar malaman jami'a (ASUU) kotu saboda tattaunawar da ɓangarorin biyu...

Yadda na kawo ƙarshen yajin aikin ASUU cikin kwana ɗaya -Goodluck Jonathan

Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya bayyana yadda gwamnatin sa ta kawo ƙarshen yajin aikin da ASUU ta shafe wata huɗu tana yi cikin...

Ba za mu kara zama da FG ba sai an kafa sabuwar gwamnati, ASUU

Alamu sun nuna cewa mambobin Kungiyar malaman jami’a, ASUU sun tafi yajin aikin sai bata ta gani baya ganin gwamnatin tarayya ta ki biya...

ASUU ta mayar da martani ga Barazanar Gwamnatin tarayya:”Ba mu mutuba ba kuma baza mu mutu ba”

Yaba, Legas – Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta bayyana cewa da alama gwamnatin tarayya ta rude kan yadda tsarin jami’o’in yake,kuma kungiyar ba ta...

Yajin aikin ASUU: Lakcara ta koma tallar dankali saboda neman na tuwo

Wata lakcara a fannin sadarwa ta jami’ar Uyo, Christiana Chundung Pam ta fara tallar dankali don samun na tuwo, Legit.ng ta ruwaito.An tattaro yadda...

Mu ba mabarata ba ne, yunwa ba za ta tilasta mu komawa ba, ASUU ga Gwamnatin Tarayya

Shugabannnin Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU sun bayyana cewa su ba mabarata ko maroka bane, don gwamnati ta dakatar da albashinsu, hakan ba zai tilasta...

Abin kunya ne ga dalibi ya kasa tara akalla N500,000 lokacin nan na yajin aikin ASUU, Malami

Wani malami ya yiwa dalibai marasa nema wankin babban bargo a wata wallafa da ya yi a shafinsa na Twitter, Kamar yadda shafin Instablog9ja...

Yajin aikin ASUU shi ne mafita don ceto ilimin Najeriya daga rugujewa gaba ɗaya – Tsohon Shugaban Ƙungiyar

Farfesa Abiodun Ogunyemi, tsohon shugaban ƙungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ya zargi masu riƙe da madafun iko da lalata fannin ilimi a Najeriya bisa tsari,...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsASUU