Buhari ya umarci gwamnonin Arewa guda 7 su kawo karshen matsalar tsaro a jihohin su
A ranar Lahadi ne gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu, ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci gwamnonin Arewa maso Yamma guda bakwai,...
Sanata Ali Ndume ya bayyana dalilin da ke tsayar da ayyukan titunan gwamnatin tarayya a arewa
Sanata Ali Ndume ya ce babban abinda yake dakatar da ayyukan titunan gwamnatin tarayya a arewa maso gabas shine rashin tsaroA cewar sanatan Borno...
Babbar Magana: Jam’iyyar APC ta bayyana gwamna a Arewa dake da hannu a ta’addancin dake faruwa a Najeriya
Babbar jam'iyya mai mulki ta APC ta zargi wani gwamna a yankin Arewa maso Yamma da hannu kan hare-haren ta'addaci da ake kaiwa a yankin...