Wasu da ban sani ba ne su ka sace min takardun makaranta, Tinubu ga INEC
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya sanar da Hukumar Zabe mai zaman kanta, INEC, cewa ya yi wata tafiya ne…
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya sanar da Hukumar Zabe mai zaman kanta, INEC, cewa ya yi wata tafiya ne…
Dan takarar Shugabancin kasa a jamiyyar PDP, kuma tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya koka dangane da yanayin da kasar Najeriya take ciki, inda…
A yayin da ake tsaka da neman shawarwari kan wanda zai zama mataimakin shigaban ƙasa ga ɗan takarar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, wani…
Kamar yadda aka dinga hasashe, tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu ne ya lashe zaben fid da gwanin jam'iyyar APC. Ya samu kuri'u 1,271…
Wani babban ɗan kwamitin yaƙin neman zaɓen Farfesa Yemi Osinbajo, Richard Akinnola, ya bayyana cewa sun yarda sannan sun haƙura sun sha kaye, inda har…
Abin da yafi ɗaukar hankali a wurin babban taron APC na ƙasa domin zaɓen fidda gwanin ɗan takarar shugaban ƙasa, shine yadda 'yan takara da…
Shugaban sanatoci masu rinjaye Yahaya Abdullahi, da yake wakiltar Kebbi ta Arewa, ya canja sheka daga APC mai mulki zuwa jamiyyar PDP a jihar ta…
Kwamitin tantance 'yan takarar kujerar shugaban ƙasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya kori 'yan takara 10 daga cikin waɗanda za su fafata a…
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya roƙi magoya bayan sa da kada su tanka kan sukar gwamnatin sa da ɗan takarar jam'iyyar PDP,…
Ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran jam'iyyar APC na ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a ranar Alhamis, ya bayyana cewa lokacin Yarbawa ne na samar da…
Jam'iyya mai mulki a Najeriya, All Progressive Congress wato APC ta sake ɗaga zaɓen fidda gwani na ɗan takarar shugaban ƙasa wanda ta tsara gudanarwa…
Sanata Aisha Binani ta lashe tikitin takarar gwamnan jihar Adamawa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Progressive Congress (APC). Jaridar Daily Trust ta rahoto. Aisha Binani…