Ɓatanci ga Annabi: Fusatattun jama’a sun babbaka ɗan sa kai a Abuja
An halaka wani 'dan kungiyar 'yan sa kai a yankin Lugbe da ke Abuja kan zarginsa da batanci ga Annabi Muhammad.Daily Trust ta tattaro...
Masana kimiyya sun kara bayyana Isara’i da Mi’iraji da Annabi Muhammad SAW ya yi a Musulunci
Tafiyar Annabi Muhammad SAW wani lamari ne da ya shahara a tarihin Musulunci kuma a yanzu masana kimiyyar kasashen yamma sun tabbatar da wannan...
Google ya bayyana Annabi Muhammad (SAW) a matsayin mutum mafi daraja a duniya
Da gaske ne, za ku iya dubawa da kan ku, Google ya bayyana Annabi Muhammad SAW a matsayin mutum mafi daraja a duniya, ta hanyar yada sakon Annabtar shi da kuma kira da zaman lafiya...