Rayuwa kenan: Ango ya kwanta dama bayan kwana 12 da aure
Wata kyakkyawar mata ta rasa angonta bayan kwana goma sha biyu da aurensu da, Legit.ng ta ruwaito. Duk da dai ba a samu cikakken bayani…
Wata kyakkyawar mata ta rasa angonta bayan kwana goma sha biyu da aurensu da, Legit.ng ta ruwaito. Duk da dai ba a samu cikakken bayani…
A wani guntun bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumuntar zamani an ga inda amarya ta zage a liyafar aurenta tare da kawayenta tana…
Wata budurwa ta bayyana yadda kawarta ta gano asalin sana’ar mijinta bayan an daura musu aure a shafinta na kafar sada zumuntar zamani ta Twitter,…
Wani bikin aure a ƙasar Tunisia ya watse bayan uwar ango ta umurci ɗan ta ya fasa auren amaryar mai suna Lamia Al-Labawi, saboda yawan…
Duk da dai har yanzu ba a gano sunanta ba, amma wata budurwa ta yi matukar daukar hankalin jama’a sakamakon wani wankan kece rainin da…
Wani bidiyon da shafin Arewafamilyweddings su ka sanya a ranar Lahadi ya dauki hankalin jama’a matuka. Kamar yadda aka gani a bidiyon, uban ango ne…
Diyar Gwamna Hopr Uzodinma na Jihar Imo, Oprah Chioma Uzodinma ta auri masoyinta, Henry Ihaeri. An daura auren nasu ne a kotun aure ta tarayya…
Wata amarya mai suna Bilkisu Umar Tantoli ta rasu ranar Juma’a 25 ga watan Fabrairun 2022, Muryar 'Yanci ta ruwaito. Limamin babban masallacin Juma’a na…
Wani ango mai sana’ar zanen Tattoo ɗan ƙasar Thailand ya bayyana cewa yana zaune a gidansa tare da matansa guda takwas duk ’yan mata waɗanda…
Wani ango, Gborienemi Mark-Charles daga Jihar Bayelsa ta ya bayyana yadda ya kashe kasa da N50,000 a lokacin shagalin bikin sa. Matata ce ta shawarce…
Wani bidiyo ya bayyana yadda wata amarya tada wa angonta hankali bayan kama shi dumu-dumu yana soyayya a cikin mota tare da kanwarta. Amaryar da…