“Nagane gaskiya” cewar limamin Anglican da yayi murabus ya koma da’awar a auri mace fiye da ɗaya
Wani limamin ɗariƙar Anglican a wata coci a Nnewi jihar Anambra, Rev. Ogbuchukwu Lotanna, yayi murabus daga muƙamin sa a cocin.A cikin takardar murabus...