Magidanci na son amsar hotunan tsiraicin tsohuwar matarsa don ya dinga tunawa da ita
Wata mata daga Utah, can Amurka ta bayyana yadda wani Alkali ya umarceta da ta bai wa tsohon mijinta albam din hotunan tsiraicinta a...
Abinci guda 6 na Africa wadanda ake tsananin bukatar su a Turai da Amurka
Yawan bukatar nau'in kayan abinci na kasashen Africa ya karu, a kasashen turai, a sakamakon yawan 'yan nahiyar ta Africa din da suke suka...
Gwamnati na son mika wa Amurka Abba Kyari don ya san makomarsa
A ranar 29 ga watan Agusta wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, za ta yanke hukunci kan ƙarar da Antoni janar, AGF, ya...
Amurka ta ba da tallafin abinci kimanin dala miliyan 215 ga Najeriya da Aljeriya da sauran kasashe
Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken, ya ce gwamnatin Amurka za ta bayar da karin tallafin abinci na gaggawa na dalar Amurka miliyan 215...
Ɗaliba mai shekaru 18 ta samu gurabun karatu 49 daga jami’o’in Amurka, kimanin N540m a matsayin tallafin karatu
Wata matashiyar daliba mai suna Makenzie Thompson ta samu gurabun shiga makarantu 49 da kuma sama da dala miliyan 1.3 (N540,150,000). Makenzie ta ce...
Birnin Michigan zai zama gari na farko a Amurka da gwamnatin Musulmi kaɗai za ta jagoranta
Hamtramack, wani birni na Michigan ya zama birni na farko a tarihin Amurka da gwamnatin Musulmi kaɗai za ta jagoranta.Akwai mazauna kusan dubun ashirin...
Shugaban ƙasar Amurka, Joe Biden, ya naɗa alƙaliya mace Musulma ta farko a Amurka a tarihi
Shugaban Amurka, Joe Biden, ya naɗa mace Musulma Ba-Amurkiya ta farko da za ta zama alkali a wata kotun tarayya da ke Amurka, fadar...
Kamala Harris: Mace ta farko bakar fata da za ta zama mataimakiyar shugaban kasar Amurka
Kamala Harris, ita ce mataimakiyar Joe Biden dan takarar shugabancin kasar Amurka da ya lashe zabe a karkashin jam'iyyar Democrats, ta bar babban tarihi a duniya...