24.1 C
Abuja
Saturday, November 26, 2022

Tag: Amarya

Kace ka fasa auren kawai: Yadda ango ya isa wurin ɗaurin aurensa a akwatin gawa

Wani mutum ya wallafa bidiyon wani ango cikin akwatin gawa yayin da ya isa wurin daurin aurensa wanda hakan ya yi matukar daukar hankula,...

Sabon salon: Bidiyon yadda ango ya dauko amaryar sa akan babur ya dauki hankula

Wani ango ya dauko amaryar sa akan babur domin zuwa wajen daurin auren su. Mutane da dama sun tofa albarkacin bakin su akan bidiyon.A...

Wawaye ne ke auren soyayya, saboda kudi zan yi aure, Cewar amarya Habiba

Wata amarya mai suna Habiba Gado ta wallafa hotunanta a Facebook na kafin aurensu ne tare da angonta wanda taken da ta yi wa...

Yadda ango ya fasa auren amarya bayan ta ki sanar da shi wanda ya siya mata IPhone 13 Pro Max

Wani matashi ya fasa auren budurwarsa bayan ta ki fada masa wanda ya siya mata waya kirar IPhone 13 Pro Max kamar yadda Legit.ng...

Bidiyo: Yadda ango ya tarwatsa bikinsa, ya kunna bidiyon amarya na cin amanar sa

Wani ango ya tarwatsa auren sa ta hanyar nuna cin amanar da amaryar sa tayi ana tsaka da ɗaurin auren su. A cikin bidiyon...

Bayan daurin aure, amarya ta gano cewa angonta bakanike ne ba dilan motoci ba

Wata budurwa ta bayyana yadda kawarta ta gano asalin sana’ar mijinta bayan an daura musu aure a shafinta na kafar sada zumuntar zamani ta...

Tsabar munin amarya yasa mahaifiyar ango tasa an fasa aure ana tsaka da biki

Wani bikin aure a ƙasar Tunisia ya watse bayan uwar ango ta umurci ɗan ta ya fasa auren amaryar mai suna Lamia Al-Labawi, saboda...

Amarya ta shayar da mutane mamaki bayan sanya rigar gwanjon N1,500 ranar aurenta

Kayan da mace ta sanya ranar aurenta yana nuna matukar muhimmanci da darajar da ta bai wa ranar, Legit.ng ta ruwaito.Hakan yasa wasu amaren...

Hukuma ta yi ram Amaryar da ta hada kai da mai girkin bikinta wurin zuba kayan maye a abinci, jama’a suka dinga marisa

Hukuma ta kama wata amarya da mai girkin bikin da ake zargin sun hada kai wurin zuba kayan maye a cikin abincin biki, LIB...

Shekaruna 2 ina kokarin shawo kanta har ta amince ta aureni, Mijin Bilkisu, Amaryar shekarun baya mai lalurar kafa

Shirin BBC Hausa na Mahangar Zamani ya samu damar tattaunawa da Bilkisu da mijinta Suleiman, inda suka bayyana kalubalen da suka fuskanta kafin aurensu...

Wata sabuwa: Yadda ƙawar amarya tayi wuff da angon ƙawar ta a ranar biki

Wani abu da ya faru wanda ya ɗauki hankulan mutane da dama shine yadda wata ƙawar amarya tayi wuff da mijin ƙawar ta ta...

Yadda Amarya ta rasa ran ta ana tsaka da daurin auren ta

Wata amarya mai suna Bilkisu Umar Tantoli ta rasu ranar Juma’a 25 ga watan Fabrairun 2022, Muryar 'Yanci ta ruwaito.Limamin babban masallacin Juma’a na...

N50,000 kacal na kashe a biki na, Amaryata ta bukaci in kara jari da sauran kudin, Ango

Wani ango, Gborienemi Mark-Charles daga Jihar Bayelsa ta ya bayyana yadda ya kashe kasa da N50,000 a lokacin shagalin bikin sa.Matata ce ta shawarce...

Bidiyo: Yadda amarya ta kama angonta yana tsinkar fure da kanwarta ranar bikinsu

Wani bidiyo ya bayyana yadda wata amarya tada wa angonta hankali bayan kama shi dumu-dumu yana soyayya a cikin mota tare da kanwarta.Amaryar da...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsAmarya