Dalilin da ya sanya na gina makarantar tsangaya ga Almajirai a Arewa – Goodluck Jonathan
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa ya rungumi tsarin ilimin makarantun Almajirai ne a lokacin mulkinsa, domin ya shigar da tsarin karatun…