Dalilan da yasa baza mu iya cire rubutun Ajami daga jikin Naira ba – Bankin CBN
Bankin ya sanarwa babbar kotun cewa, sai an kashe kudi masu yawan gaske, idan har ana so a cire wannan rubutu a buga wani sabon kudi kala daban wanda babu rubutun Ajami a jiki...