Zakarar gwajin dafi: Aisha Binani ta lashe zaɓen fidda gwanin gwamnan Adamawa a APC, ta lallasa mazaje da dama
Sanata Aisha Binani ta lashe tikitin takarar gwamnan jihar Adamawa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Progressive Congress (APC). Jaridar Daily Trust ta rahoto. Aisha Binani…