24.1 C
Abuja
Saturday, November 26, 2022

Tag: Ahmed Musa

Ahmed Musa ya samu kwantiragi mai tsoka, ya koma kulob ɗin Sivasspor a Turkiyya

Kyaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa ya bar kulob ɗin Fatih Karagumruk inda ya koma wurin abokan adawar su Sivasspor, a ƙasar Turkiyya, akan...

‘Na rasa abin cewa’ cewar tsohon ɗan wasan da Ahmed Musa ya gwangwaje da maƙudan kuɗaɗe

Tsohon ɗan wasan ɗaga ƙarfe na Najeriya, Bassey Etim wanda ake wa laƙabi da 'Iron bar' ya godewa Ahmed Musa bisa kyautar da yayi...

Ahmed Musa zai taimaki tsohon ɗan wasan Najeriya mai cike ramuka a titi

Jagoran tawagar Super Eagles, Ahmed Musa ya nemi da ya tallafawa wani tsohon ɗan wasan Najeriya, Bassey Etim, wanda aka gani a yankin Ajah...

Yanzu haka an kawo kudin aure na amma hankali na yana kan Ahmed Musa, Wata budurwa ‘yar Kano

Wata budurwa ‘yar asalin Jihar Kano ta bayyana sirrin zuciyar ta ga wani shafin Instagram, Diary of Northern Woman.Kamar yadda ta shaida ta hanyar...

A karon farko Ahmed Musa yayi magana bayan an kori Super Eagles daga AFCON

Ahmed Musa ya tabbatar wa da 'yan Najeriya cewa ƙungiyar Super Eagles za ta farfaɗo daga ci bayan da ta samu a gasar AFCON...

Ahmed Musa ya nuna takaicinsa kan kisan yarinya ‘yar shekara 5 Hanifa Abubakar a Kano

Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, yayi bakin ciki, bayan da ya samu labarin abinda ya faru da Hanifa Abubakar daga kasar Kamaru inda...

Martanin Ahmed Musa ga Faston da ta ce duk ‘yan wasan kwallon kafa zasu shiga wutar jahannama

Shugaban kungiyar wasan kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles, Ahmed Musa ya mayar wa wata fasto martani bayan ta ce duk wanda ya mutu...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsAhmed Musa