Majalisar koli kan shari’ar Musulunci ta yabawa El-Rufai kan rushe otal din da aka so ayi bikin nuna tsiraici
Majalisar koli kan shari'ar Musulunci ta yabawa gwamnan jihar Kaduna Nasir El-RufaiMajalisar ta yabawa gwamnan ne bisa dakatar da bikin nuna tsiraici da yayi a…