23.8 C
Abuja
Monday, September 26, 2022

Tag: ado gwanja

Wata sabuwa: Kotun shari’ar musulunci ta bayar da umurnin cafke wasu jaruman Kannywood

Wata kotun shari'ar musulunci ta ba ƴan sanda umurnin cafke wasu jaruman Kannywood mutum 10 bisa yin abubuwa  da ka iya gurɓata tarbiyyar matasa...

Dalilan da yasa aka haramta waƙar ‘Warr’ ta Ado Gwanja

Gwamnatin Najeriya ta haramta waƙar nan ta 'Warr' ta shahararren mawaƙin nan Ado Gwanja wacce yayi a baya-bayan nan.Sanarwar haramcin waƙar ta 'Warr' ya...

An maka su Safara’u, Ado Gwanja, Mr 442 da sauran wasu jaruman TikTok a gaban kotu

An maka shahararrun mawaƙan zamani na Arewa da fitattun jaruman TikTok a gaban wata babbar kotun Shari’ar Musulunci da ke yankin Bichi na jihar...

Shirye-shirye sun kankama: Ado Gwanja na shirin yin wuff da Jaruma Momi Gombe

Ga dukkan alamu, lokacin auren mawaki Ado Gwanja ya matso don da kan shi ya wallafa kyawawan hotunansa a Instagram da jaruma Momi Gombe...

Jaruma Minal na shan caccaka kan zarginta da kashe auren Maimunatu da Ado Gwanja

Jarumar Minal Ahmad wacce aka fi sani da Nana Izzar so tana ci gaba da shan caccakar akan zargin kashe auren Ado Gwanja da...

Ado Gwanja da tsohuwar matarsa, Maimunatu sun je Makkah yin Ummara, Allah ya daidaitasu

Yayin da mutane su ke ta tururuwar yin aikin Ummara a watan Ramadana, Labarun Hausa ta gano yadda mawaki Ado Gwanja da tsohuwar matarsa,...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsAdo gwanja