Cikakken sakamakon yadda PDP ta lallasa APC a zaɓen gwamnan jihar Osun
Yanzu dai ya wuce a ce labari ne: An bayyana Ademola Adeleke, ɗan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Osun, a matsayin wanda yayi…
Yanzu dai ya wuce a ce labari ne: An bayyana Ademola Adeleke, ɗan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Osun, a matsayin wanda yayi…
An bayyana sanata Ademola Adeleke, ɗan takarar jami'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen gwamnan jihar Osun, a matsayin wanda ya lashe zaɓen. Adeleke, wanda…