27.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Addini

Ubangiji ba ya son kyautar rainin wayau, Fasto ya raina N30 da aka ba shi sadaka

Wani fasto ya isa daidai tashar motoci inda ya dinga yi wa matafiyi wa’azi mai ratsa jiki akan muhimmancin bayar da sadaka, LIB ta...

Igbo da Musulmai masu tsatstsauran ra’ayi ba su da bambanci a wurina – Laila St. Matthew

Wani faston cocin Katolika, Rabaran Fr. James Anelu na cocin Parish Priest of Holy Trinity ya haramta amfani da wakokin Ibo a cocinsa, wanda...

Malaman addinai daga arewacin Najeriya sun bukaci tallafi daga mawaki Davido

Malaman addinin musulunci da kirista daga arewacin Najeriya sun bukaci tallafi daga fitaccen mawaki, David Adeleke wanda aka fi sani da Davido, Vanguard ta...

Abduljabbar ya bayyana dalilin da yasa ya tuba ya kuma janye tuban sa dab da za a kama shi

A yammacin jiya ne hukumar 'yan sanda suka yi awon gaba da Malam Abduljabbar Nasiru Kabara, inda kai tsaye aka mika shi kotun shari'ar...

Wani matashi na shirin yin ridda ya fice daga Musulunci a jihar Jigawa

A wani rubutu da muka samo daga shafin yanar gizo na Facebook na Datti Assalaffiy, ya bayyana cewa akwai wani matashi da alamu suka...

Musulunci ya zama addinin da mutane suka fi rububin shiga a kasar Japan

Mutane na cigaba da yin tururuwa suna shiga addinin Musulunci a kasar JapanA yadda wata kididdiga ta nuna daga shekarar 2010 zuwa 2020 an...

A halattawa maza su dinga mallakar baiwa da za su ke jima’i da ita – Salwa Al-Mutairi

Dole za ku yi mamaki kan abinda wannan rahoto yake magana, amma muna tabbatar muku ba kage bane muka yi. Wannan magana ta fito daga bakin....

Yadda Musulmai suka fi Kiristoci yawa a wajen bikin Kirsimeti a Kaduna

Mai lura da cocin Christ's Evangelical dake Kaduna, Fasto Yohanna Buru, ya ce Musulmai da yawa da suka hada da mata, yara, matasa da kuma Malaman Addini, sun shiga yankin Kudancin Kaduna...

Wata sabuwa: Musulmai sun kai ziyara coci, domin taya Kiristoci murnar Kirsimeti

Wani sabon al'amari da ba kasafai ya fiya faruwa ba a duniyar nan, wasu Musulmai sunyi fatali da koyarwar addini sun shiga cikin Kiristoci domin taya su murnar ranar haihuwar Annabi Isah...

‘Yan Shi’a sunyi Allah wadai da fim din da aka yi a kudu dake nuna Pete Edochie a matsayin El-Zakzaky

'Yan Shi'a sun bukaci IGP ya dakatar da fim din da aka yi dake nuni da halayensu marasa kyauFim din wanda fitacccen jarumi Pete...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsAddini